Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA An matsa mani in fito takarar Gwamnan Katsina – Sen Yar’adua
An matsa mani in fito takarar Gwamnan Katsina – Sen Yar’adua

An matsa mani in fito takarar Gwamnan Katsina – Sen Yar’adua

0

An matsa mani in fito takarar Gwamnan Katsina – Sen Yar’adua

Sanata Abubakar Yar’adua yace yana fuskantar matsin lamba daga abokan siyasar sa da magoya baya don ya fito takarar kujerar Gwamnan jihar Katsina a zaben 2023 mai zuwa.

Sanata ‘Yar’adua wanda shine yanzu wakilci shiyyar Katsina ta tsakiya a majalisar dattawan Najeriya daga shekarar 2011 – 2015 ya bayyana hakan ne a watau fira da yayi da majiyar mu ta jaridar ThisDay.

‘Yar’adua wanda bayyana cewa duk da matsin lambar da yake samu har yanzu bai ayyana amincewar sa ba akan takarar, yace yanzu yana shawara ne da dukkan masu ruwa da tsaki domin kafin lokacin yayi.

Tsohon Sanatan kuma jigo a jam’iyyar ta APC mai mulki a jihar ta Katsina ya kuma yi magana akan yadda aka gudanar da zaben kwangires na jam’iyyar inda ya yaba ma Gwamna Masari kan yadda ya jajirce wajen tabbatar dad adalci ga dukkan ‘ya’yan jam’iyyar.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: