Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA An kwato babura 200 daga wurin ‘yan bindiga a Katsina
An kwato babura 200 daga wurin ‘yan bindiga a Katsina

An kwato babura 200 daga wurin ‘yan bindiga a Katsina

0

An kwato babura 200 daga wurin ‘yan bindiga a Katsina 

Hukumar Hana Fasa ƙwabri ta ƙasa wato Custom ta ƙwato Babura Ɗari Biyu da Biyu a Jihar Katsina.

Shugaban Hukumar Ƙwastam na Jihar Katsina Mr. Chedi ne ya bayyana hakan ne a Yau Juma’a ga jarida a ofishin sa nan Katsina.

Acewar sa, wannan nasarar jami’an sa sun same ta ne tsakanin watan Agusta zuwa Satumba kuma baburan da aka kama sun hada da babura ƙirar Boxer da Jinchen.

Shugaban jami’an na fasa-kwauri ya kara da cewa an kama baburan ne a ƙananan Hukumomin da suke kan Iyakokin Najeriya da Nijar da kuma dazukan da suke makwabtaka da garuruwan da ke da matsalar rashin tsaro Wanda ake zargin cewa ana safarar sune zuwa ga Barayin Daji.

Chedi ya ƙara da cewa duk Waɗanda aka kama Baburan nasu sun gudu kuma har kawo yanzu babu wanda yazo yace baburan nashi ne.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: