Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Sarkin Katsina ya nada Sabon Turakin Katsina
Sarkin Katsina ya nada Sabon Turakin Katsina

Sarkin Katsina ya nada Sabon Turakin Katsina

0

Sarkin Katsina ya nada Sabon Turakin Katsina 

Mai Martaba Sarkin Katsina Alhaji Abdulmumin Kabir Usman ya amince da bada Sarautar Turakin Katsina ga fitaccen Dan Siyasar nan a Jamhuriya ta biyu, Sanata Abba Ali.

Wannan dai na kunshe ne a cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun mai martaba Sarkin a ranar Litinin, 20 ga watan Satumba.

A cikin takardar, Sarkin ya ce hakan ya biyo bayan takardar neman sarautar da Sanatan ya aika masa a cikin wata wasika mai dauke da kwanan wata 16.09.2021.

Sanata Abba Ali ya zama dan majalisar dattawa a shekarar 1979 zuwa 1983 a lokacin Jamhuriya ta biyu zamanin mulkin Shehu Shagari.

Mai karatu dai zai iya tuna cewa a makon jiya ne Turakin Katsina Dr Sule Sani Store ya rasu bayan fama da rashin lafiya.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: