Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA INEC ta tsaida yankan katin zabe a Katsina
INEC ta tsaida yankan katin zabe a Katsina

INEC ta tsaida yankan katin zabe a Katsina

0

INEC ta tsaida yankan katin zabe a Katsina 

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa watau INEC ta sanar da dakatar da aikin ta na yankan kati da kuma sabunta katin masu zabe a jihar Katsina.

Hukumar ta bayyana hakan ne ta bakin jami’in hulda da jama’a na ta, Buhari Abashe a cikin wata sanarwa da ya fitar dauke da sa hannun sa a madadin Kwamishinan hukumar na jihar Katsina.

A cikin sanarwar wadda jaridar Katsina Post ta samu, hukumar ta ce zata tsaida aikin ne daga ranar Talata 21 ga watan Satumba.

Hukumar kuma ta ce daga ranar 24 zuwa 30 ga watan Satumba, za ta wallafa sunayen mutanen da suka yankin katin zaben da ma wadanda suka sabunta a kananan hukumomin su domin suyi gyara idan akwai.

Haka zalika hukumar ta kuma bayyana cewa ranar 4 ga watan Oktoba za ta cigaba da aikin na yankan kati da sabun ta katin zaben a jihar.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: