Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Za’a shiga matsalar wuta a Katsina Inji kamfanin KEDCO
Za’a shiga matsalar wuta a Katsina Inji kamfanin KEDCO

Za’a shiga matsalar wuta a Katsina Inji kamfanin KEDCO

0

Za’a Samu Karancin Wuta A Jihar Katsina Inji Kamfanin KEDCO 

Za’a shiga matsalar wuta a Katsina Inji kamfanin KEDCO 

Kamfanin rarraba wutar lantarki mai kula da jahohin Katsina, Kano da Jigawa watau Kano Electricity Distribution Company (KEDCO) a turance ya bada sanarwar fara samun Karancin wutar lantarkin a jihohin da yake kula da su.

Kamfanin, a cikin wata sanarwar manema labarai da ya fitar dauke da sa hannun jami’in yada labaran su, Ibrahim Sani Shawai yace matsalar wuta zata jaza Karancin wutar ba kamar yadda aka saba samu ba a baya.

Sanarwar ta cigaba da cewa hakan ya samo asali ne daga raguwar wutar lantarkin da kamfanin zai samu daga lalitar wutar ta kasa baki daya daga Mega Watt 365 da suke samu zuwa 127 da ake basu yanzu.

Ya kuma kara da cewa wannan ya samo asali ne daga ayyukan da ake yi ma layukan wutar ne wanda hakan, a cewar sa zai kai har 9 ga Watan Oktoba mai zuwa.

Daga nan sai ya shawarci ma’abota anfani da wutar su lizimci tattalin wutar ta hanyar kashe abubuwan da ba’a anfani da su domin samun wadatacciyar wutar ga kowa.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: