Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Abunda zan fara yi idan na zama Gwamnan Katsina – Dikko Radda
Abunda zan fara yi idan na zama Gwamnan Katsina – Dikko Radda

Abunda zan fara yi idan na zama Gwamnan Katsina – Dikko Radda

0

Abunda zan fara yi idan na zama Gwamnan Katsina – Dikko Radda

Idan Na Zama Gwamnan Jihar Katsina A 2023 Zan Kirƙiro Ma’aikatar Bunƙasa Kanana Da Matsakaitan Sana’o’i, Cewar Dikko Radda

Shugaban Hukumar Kula Da Kanana Da Matsakaitan Sana’o’i Ta Nijeriya, Alhaji Dr. Dikko Umar Radda ya bayyana cewa idan Allah ya sa ya zama gwamnan Jihar Katsina a Shekarar 2023 zai Kirƙiri Ma’aikata sunkutukuma wadda za ta bunkasa kananan da Matsakaitan Sana’o’i ta jihar Katsina.

Dakta Dikko Umar Radda ya bayyana haka ne a lokacin da ya ke amsa tambayoyin Kungiyar Ɗaliban Makarantun Gaba Da Sakandire a dakin taron Katsina Motel a yau Asabar.

Alhaji Dr. Dikko Radda ya ci gaba da cewa muddin Allah ya ba ni damar shugabancin jihar Katsina muna da niyyar mu kirkiro, sabida na san Matsalolin da suka dabaibaye masu kananan Masana’antu a Najeriya dama jihar Katsina kuma ina da yakinin zai bunkasa rayuwa da tattalin arzikin Jihar Katsina. Za mu kafa kananan da Matsakaitan Masana’antun a lungu da sakon Jihar Katsina domin kawar da yin hijira daga Kauyuka zuwa birane. Har ila yau Kuma, sai mun yi maganin kashi tis’in cikin dari na matsalar tsaro da jihar Katsina ke fuskanta a halin yanzu.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: