Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA An kama manyan macizai a jami’ar Umaru Musa Yar’adua (Hotuna, bidiyo)
An kama manyan macizai a jami’ar Umaru Musa Yar’adua (Hotuna, bidiyo)

An kama manyan macizai a jami’ar Umaru Musa Yar’adua (Hotuna, bidiyo)

0

An kama manyan macizai a jami’ar Umaru Musa Yar’adua (Hotuna, bidiyo) 

Shuwagabancin Jami’ar Umaru Musa Yar’adua dake Jahar Katsina, ya sake kama Manyan macizai masu yawa a cikin Makarantar.

Acikin wata sanarwa da aka rarrabawa Manema Labaru, tace an dauki matakin a matsayin wani kokari na magance macizai da sauran Dabbobi masu hadari a cikin Jami’ar.

Sanarwar tace an samu nasarar ne, a lokacin wani feshi data gudanar a dukkanin lungu da sako na Jami’ar.

Majiyar mu ta ruwaito cewa, Baya ga feshin da Jami’ar ke gudanarwa, ana Kuma share dukkanin daji da dasa itatuwa domin kyawon Jami’ar, gami da korar macizai da mugayen Dabbobi domin kiyaye Lafiyar Mazauna cikin ta.

Sanarwar ta kuma bukaci Dalibai da Sauran dukkanin Mazauna Jami’ar, dasu kawo duk wani motsin mugayen Dabbobi da basu gane mawa ba, domin daukar matakin gaggawa.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: