Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA ‘Yan bindiga sun sace yayan Sakataren Gwamnatin jihar Katsina, Mustapha Inuwa
‘Yan bindiga sun sace yayan Sakataren Gwamnatin jihar Katsina, Mustapha Inuwa

‘Yan bindiga sun sace yayan Sakataren Gwamnatin jihar Katsina, Mustapha Inuwa

1

‘Yan bindiga sun sace yayan Sakataren Gwamnatin jihar Katsina, Mustapha Inuwa 

Wasu yan bindiga da har yanzu ba’a tantance su waye ba sun sace wani dake zaman yaya ga Sakataren Gwamnatin jihar Katsina, Alhaji Mustapha Muhammad Inuwa a karamar hukumar Danmusa ta jihar Katsina.

Wanda aka sacen sunan sa Kabir Muhammad Burkai kuma mahaifin su daya da Mustapha Inuwa sai dai ba mahaifiyar su daya ba.

Kamar yadda muka samu, lamarin ya auku ne a ranar Larabar da ta gabata a gonar sa dake wani kauye mai suna Daftau da rana.

Sai dai har ya zuwa lokacin rubuta wannan rahoton, Katsina Post ta samu tabbacin cewa ba’a sako shi ba kuma ‘yan bindigar ba su tuntubi yan uwan sa ba da zummar neman kudin fansa.

Kabir Muhammad Inuwa dai tsohon jami’in dan sanda ne da yayi ritaya da dadewa, babban manomi ne kuma yana zaune ne da iyalan sa a garin na Danmusa kafin faruwar lamarin.

Comment(1)

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: