Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Ban da dan takara ko daya a zaben 2023 – Gwamna Masari
Ban da dan takara ko daya a zaben 2023 – Gwamna Masari

Ban da dan takara ko daya a zaben 2023 – Gwamna Masari

0

Ban da dan takara ko daya a zaben 2023 – Gwamna Masari

Gwamnan Jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari ya nanata cewa bai da dan takara a kowace kujera kuma ta kowane mukami a zaben da ke tafe na 2023.

Gwamnan ya bayyana hakan ne lokacin da yake jawabi a wurin taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC mai mulki ranar Litinin.

A cewar Gwamnan, abunda kawai yake bukata kuma zai dage sai ya tabbata shine adalci.

Gwamnan ya kuma bayyana cewa kowane dan takara ya je ya nemi al’umma.

Hakazalika Gwamnan ya ce kowace karamar hukuma taje ta kawo sunayen wadanda za su shugabanci jam’iyyar a zaben kwangires da za’a fara.

Yace suje suyi sasanci amma idan hakan ta gagara sai a dawo a yi zabe.

Taron wanda aka gudanar a babban dakin taro na gidan gwamnati ya samu halartar kusan dukkan illahirin masu ruwa da tsaki a jam’iyyar.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: