Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Crimes Watch Talauci Ya Sa Wani Magidanci Ya Rataye Kan Sa A Garin Daura
Talauci Ya Sa Wani Magidanci Ya Rataye Kan Sa A Garin Daura

Talauci Ya Sa Wani Magidanci Ya Rataye Kan Sa A Garin Daura

0

Talauci Ya Sa Wani Magidanci Ya Rataye Kan Sa A Garin Daura 

Wani magidanci mai suna Haruna Mamman ya rataye kanshi har lahira a wani kauyen garin Daura mai suna Kalgo da yammacin ranar Lahadi.

Katsina Post ta samu labarin cewa matashin wanda aka fi sani da suna ‘Kawu’ ma’aikacin Karamar Hukumar Sandamu ne kuma ana zargin yana da tabin hankali.

Sai dai wasu rahotannin da muka tattaro sun bayyana cewa marigayin ya rubuta wasika kafin rasuwar sa wadda take nuni da cewa matsin rayuwa ne dalilin sa na daukar rayuwar sa.

Har ya zuwa lokacin hada wannan labarin, hukumomi ba su ce komai game da lamarin.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: