PROPERTIES FOR SALE IN ABUJA

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

CHERISH COLLEGE OF HEALTH

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

Buy/Exchange Rims and Tyres in Katsina CALL 080-322-22751

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

REPAIR YOUR CAR WINDSCREEN PROFESSIONALLY

Home Katsina Post HAUSA Da Duminsa: Gwamna Masari ya kara wa yan S-Power wa’adin shekara 1
Da Duminsa: Gwamna Masari ya kara wa yan S-Power wa’adin shekara 1

Da Duminsa: Gwamna Masari ya kara wa yan S-Power wa’adin shekara 1

0

Da Duminsa: Gwamna Masari ya kara wa yan S-Power wa’adin shekara 1

Daga, Ibrahim M Bawa

Gwamnatin jihar Katsina ta kara wa ma’aikatan wucin gadi na S-power, masu shedar karatun NCE da wa’adin su zai kare a watan June, karin wa’adin shekara daya cur.

Kamar yadda Katsina Daily Post News ta gani a wata takaradar da Ridwanu Haruna ya sa wa hannu a madadin sakataren Gwamnatin jihar Katsina, ta bayyana cewa an kara wa ma’aikatan S-power su 3,831 wa’adin shekara daya cur, daga July 2021 zuwa June 2022.

Karin na zuwa ne bayan, wa’adin ma’aikatan zai zo karshe a karshen wannan watan da muke ciki na June.

Gwamna Masari shi ne Gwamna na farko a fadin kasar nan, da ya kwaikwayi, irin shirin da shugaban kasa Buhari ya kawo na N-power, da manufar shirin shi ne, fitar da matasa daga rashin ayyukan yi, da kuma bunkasa fannin ilimi da noma, da sauran ababen dake kawo ci gaba a kasa.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Aminchi Klin Motors

%d bloggers like this: