PROPERTIES FOR SALE IN ABUJA

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

CHERISH COLLEGE OF HEALTH

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

Buy/Exchange Rims and Tyres in Katsina CALL 080-322-22751

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

REPAIR YOUR CAR WINDSCREEN PROFESSIONALLY

Home TOP NEWS ‘Yan bindiga sun kona asibiti, motar ‘yan sanda sun kashe mutum 5 a Katsina
‘Yan bindiga sun kona asibiti, motar ‘yan sanda sun kashe mutum 5 a Katsina

‘Yan bindiga sun kona asibiti, motar ‘yan sanda sun kashe mutum 5 a Katsina

0

‘Yan bindiga sun kona asibiti, motar ‘yan sanda sun kashe mutum 5 a Katsina

Yan bindiga masu tarin yawa dauke da muggan makamai sun kai sabon farmaki a garin Zandam dake a karamar hukumar Jibia, jihar Katsina.

Kamar yadda majiyar mu dake a garin ta tabbatar, yan bindigan sun kai harin ne a daren jiya Litinin.

Majiyar ta Katsina Post ta cigaba da cewa yayin harin, yan bindigar sun kona wata asibitin mata masu ciki da kananan yara da ake cikin ginawa da kuma motar ‘yan sanda.

Haka zalika sun kuma kashe akalla mutane biyar (5) cikin su hadda dan sanda daya.

Haka kuma harin na yan ta’addar yayi sanadiyyar jikkatar mutane shidda wadanda yanzu haka suna asibiti suna jinya.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Aminchi Klin Motors

%d bloggers like this: