PROPERTIES FOR SALE IN ABUJA

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

CHERISH COLLEGE OF HEALTH

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

Buy/Exchange Rims and Tyres in Katsina CALL 080-322-22751

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

REPAIR YOUR CAR WINDSCREEN PROFESSIONALLY

Home Katsina Post HAUSA Matashi mai tattaki zuwa Zamfara don Matawalle ya canza shawara
Matashi mai tattaki zuwa Zamfara don Matawalle ya canza shawara

Matashi mai tattaki zuwa Zamfara don Matawalle ya canza shawara

0

Matashi mai tattaki zuwa Zamfara don Matawalle ya canza shawara 

Rashin kyawon hanya da kuma kiraye kirayen da masoya suka yi ta yi ya sa wanda zai yi wa Gwamnan jihar Zamafara tattaki daga Katsina zuwa Zamfara jingine tafiyar.

Idan baku manta ba dai a ranar Asabar din nan ne KATSINA POST ta kawo maku shirin tafiyar ta sa kai tsaye.

Matashin dai mai suna Musbahu Maiwada har ya kai garin Jibiya kafin daga bisani ya canza ra’ayi.

Ga dai wasikar da matashin ya aikowa KATSINA POST:

Bayan tashina Daga Jibia yau wajen ƙarfe shaɗaya na rana,

Sakamakon Matsalolin dana fuskanta natafiya na rashin kyawon hanya ayau dakuma kiranye kiranyen wayoyi danasamu daga wasu abokaina Daga jihar katsina da Xamfara dasauran garuruwa na Arewacin ƙasarmu daga ciki Akwai Manya Manyan Mashahuran Mutane Cikin ikon Allah yanxu haka wasu abokan gwagwarmayarmu daga cikinsu akwai Shugaban ƙungiyar Matasa ta NYCN Na jibiya Local goverment Waɗanda Suka bani Masauki a Jibia yanxu haka muna tare dasu kuma insha Akwai Abokaina suntaso daga katsina Domin Ɗaukata domin komawa katsina,

Tabbas Naga Naƙara Samun Ilimin duniya dana xamantakewa Sakamakon Wannan tafiya dana shirya Nasamu Nasara da dama akanta nakuma samu ƙalu bale Nasamu suka nasamu yabo,

Alhmdllh Nagode ma danake cikin ƙoshin Lafiya Nagode ga dukkan masoya dasuka bani goyon baya akan wannan tafiya nakuma godema Mutanen dasuka ƙalubalance ni akan wannan yafiya domin saƙonsu yayi tasiri akan wannan tafiya,

Nagode Naku Musbahu Maiwada Abba

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Aminchi Klin Motors

%d bloggers like this: