Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Politics Shema escaped EFCC’s arrest, now ‘safely’ at home
Shema escaped EFCC’s arrest, now ‘safely’ at home

Shema escaped EFCC’s arrest, now ‘safely’ at home

1

Reports reaching KATSINA POST has it that Katsina State’s ex-Governor Shema has escaped EFCC arrest today at court premises after his case against them was adjourned to 21st February.

We can reliably gathered that a mild drama ensued today in the court premises when EFCC wanted to apprehend Shema and force him into their vehicle after court hearing. This according to our multiple sources was abortive as Shema and his supporters resisted their move.

It was later on that Shema was whisked and sneaked out of the court premises by his supporters.

KATSINA POST checks further reveals that Ibrahim Shema is now safely in his home town – Dutsin-ma local government with his hundreds of supporters, friends and well wishers as well as some PDP party stakeholders.

It could be recalled that In September, the Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) declared him wanted for allegedly refusing to honour its invitation.

Shema has denied the allegations of corruption levelled against him, accusing Bello Masari, his successor, of witch-hunting him.

Comment(1)

 1. CommentMENENE BURINKA IDAN BUHARI YA MUTU? (zuwa Ga ‘Yan Arewa)

  Daga Musa Abubakar R/Lemo
  ……………………………………………………
  Abin yana bani mamaki sosai, idan naga ko kuma na ji yadda mutane suke addu’a ko fatan cewa shugaban kasa Muhammadu
  Buhari yamutu, tunda akace Buhari yatafi hutun aiki na kwana 10 mutane ‘yan Nijeriya suke fadin ra’ayinsu akai, wasu suna cewa Allah ya sa ba zai dawo ba wasu kuma suna fatan ya dawo.

  Idan kana karance karance a shafukan jarida musamman a yanar gizo (Internet) za ka ga yadda mutane suke fatan mutuwar wannan bawan Allah.

  Wato abinda ya ba ni mamaki kuma ya ba ni tsoro shine yadda na ga ‘yan uwanmu ‘yan kudancin Nijeriya suna fatan mutuwarsa
  saboda wata bukatarsu ta daban.

  Wai wasu sun yi zaton mutuwar shugaba abune mai dadi. Duk da cewa ana shan wahala a Nijeriya bana tunanin mutuwar Buhari za ta zama alheri a gare mu musamman ‘yan Arewa.

  Lokacin da marigayi Umaru ‘Yar’adua ba shi da lafiya, ‘yan uwanmu ‘yan arewa sune suka dinga takurawa, suna cewa dole
  sai an bawa Jonathan mai rikon shugabancin kasar nan (Acting President), wasu daga cikin mutanenmu suka ce ba su amince ba
  saboda sun san illar yin hakan. Amma saboda Jonathan ya fitar da kudi haka suka amince ya zama mai rikon shugabancin kasa.

  Daga baya kuma Umaru ya zo ya mutu akayi mai gaba daya.

  Akwai aikace-aikace da Marigayi Umaru ya yi niyyar yi mana mu ‘yan uwansa ‘yan arewa amma sakamakon rashinsa ya sa
  Jonathan ya soke wadannan ayyukan. Musamman janyo ruwa zuwa arewa. Marigayi yayi wannan kokarin amma Alllah bai yi za a yi ba saboda Jonathan da ya zo ya soke wannan kwangila.

  Akwai ayyuka da yawa da Umaru ya tsara mana amma saboda ba ya nan ba mu samu an yi ba.

  Haka aka zo Boko Haram ta yi karfi, suka fara kashe mutane fararen hula, Amma gwamnatin wannan lokaci tana gani ana cin
  zarafin mutanen arewa babu abinda sukayi, saboda ba a yankinsu
  akeyi ba.

  Amma na tabbata idan dan uwan mune dan arewa ba zai bari Boko Haram ta yi karfi kamar haka ba, Duk da cewa ana cewa a lokacin ‘Yar ‘adua aka fara Boko Haram, Amma idan yana nan da ransa ba zai bari aci mana mutunci da Boko Haram ba.

  A wannan lokacin da Buhari ya zo ya yi kokari wajen yaki da Boko Haram saboda a arewa ake yi kuma ya san irin wahala da asarar da muke yi saboda Boko haram.

  Buhari ya zo ya yi kokarin kawar da su, Amma na tabbata idan tsohon Shugaba Jonathan ne ya zarce da tuni ba mu san halin da muke ciki ba tunda ba ruwansa da su saboda ba a yankinsu ake yi ba.

  Idan muka koma baya a lokacin Obasanjo sojojin arewa manya-manya mutum nawa ya yi wa ritaya? Suna da yawa, Akwai abubuwa
  da yawa da Obasanjo ya yi mana kuma zalintarmu ya yi.

  Yanzu ko ‘yan Biafara abinda suke yi ai na san zai iya fin haka idan dan uwansune a mulki, saboda sun san ba zai tura sojoji su yi
  maganinsu ba, kuma ba zai kama Nnamdi Kanu ba, sannan ‘yan Niger-Delta Avangers su ma da tuni abinda suke yi ya fi haka.

  Ko maganin Boko Haram, da dawo da harkar noma, N-power da tallafin noma da sauran tsare-tsare na wannan gwamnatin ai duk
  saboda mu aka yi.

  Harkar noma saboda mun fi kowa kasar noma, N-power kuma daman kamar yadda alkaluma suka nuna mu ‘yan arewa mun fi
  kowa rashin aikin yi.

  Hukumar da aka kafa domin farfado da yankin arewa maso gabas, inda Boko haram ya yi wa illa, Kuna tunanin idan su ne da mulkin za su ware wannan kudin domin sake gina wadannan jihohin? Ba za su iyaba.

  Aikin jirgin kasa da za’ayi a wasu jihohi a arewa da sauranmanyan ayyuka da Duk bazamu samuba, hakane mana, tunda ai a lokacin baya duk ba’a yi mana ba, kuma a wancan lokacin an samu kudi sama da yanzu a Nijeriya, Amma ba’ayi mana ba.

  Duk irin mulkin da ake yi ina tunanin gwanda a ce Buhari ne kan mulki akan ace wanine, saboda ai munga sunyi kuma basu kawo mana komai ba.

  Murtala, Babangida, Buhari, Abacha ai duk sun yi mulki, kuma mun ga sun kawo mana cigaba, Duk lokacin da dan uwanka yake mulki dole zai taimaka maka, ko ba ya so wasu zasu saka shi dole kuma ya yi.

  Idan Buhari yamutu yabar Mulki a hannunsu mekake tunani?
  Ta yaya aka karbi mulkin?

  Hausawa suna cewa “Da arziki a garin wasu gwanda a garinku”

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: