Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Siyasa

Gwamna Masari ya ci amana ta, na goge lambobin sa daga waya ta – Inji Tata

Gwamna Masari ya ci amana ta, na goge lambobin sa daga waya ta – Inji Tata  Tsohon dan takarar kujerar Gwamnan Jihar Katsina na jam’iyyar APGA a zaben shekarar 2015, Alhaji Umar Abdullahi wanda aka fi sani da Tata ya ce Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya saba amanar da suka kulla da […]

Hukumar ICPC na binciken ayyukan mazabu na ‘yan majalisar tarayya a Katsina

Hukumar ICPC ta fara binciken ayyukan mazabu na ‘yan majalisar tarayya a Katsina – Ayyukan da za’a bincika sun kai na zunzurutun kudi Naira Biliyan 2.1 Hukumar Gwamnatin tarayya mai zaman kan ta dake yaki da laifukan rashawa da dangogin su watau Independent Corrupt Practices and other Related Offences Commission (ICPC) a turance ta ce […]

Dandazon ya’yan jam’iyyar PDM sun koma APC a tafiyar Hambaliyya shiyyar Funtua

Jikan Hambali Ya Karbi Ya’yan Tsohuwar Jam’iyar PDM A Shiyyar Funtua Da Suka Koma Tafiyar Hambaliyya. Dan Takarar Gwamnan Jihar Katsina a zaben Shekarar 2019 a Karkashin Jam’iyar APC Alhaji Garba Dankani Jikan Hambali,ya karbi dumbin ya’yan tsohuwar Jam’iyar PDM da suka shigo Jam’iyar APC a Tafiyar Hambaliyya daga Shiyyar Funtua. Wadanda suka shigo tafiyar […]

2023: Wata kungiya na son AIG Abdulkarim Dauda Daura ya fito takarar Gwamnan Katsina

Zaben 2023: Wata kungiya na son AIG Abdulkarim Dauda Daura ya fito takarar Gwamnan Katsina Zaben 2023: An yi kira ga AIG Abdulkarim Dauda Daura ya fito takarar Gwamnan Katsina Wata kungiya mai rajin kishi kasa da cigaba ta ‘yan asalin shiyyar Daura watau Daura Zone Concern Indigines Movement a turance ta yi kira ga […]

Join Katsina Book And Arts Festival