For Your Adverts, Sponsored post and Opinion

SPONSORED By Northern Youth Assembly of Nigeria

Home Katsina Post HAUSA

Katsina Post HAUSA

Ku sadu da AIG M. M. Katsina – Dan sandan da ka iya maye gurbin Ibrahim Idris

By Gidado S. Da zaran akayi wani zama kan canza fasalin shugabanci na Rundunar Yan’sandar Nigeria (NPF), Shugaban Yan’sanda Najeriya na kasa IGP Ibrahim Kpotum Idris na iya rasa kujerar sa. Dalili kuwa shine, ana kyautata zaton shugaba Muhammadu Buhari ya bada ummurnin tantamce manyan Yan’sandan domin maye gurbin IG Ibrahim Idris, a cewar kafar […]

Za mu dauki masu gadi 1,000 aiki don tsare makarantun kwanan jihar Katsina – Masari 

Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya ce ya bayar da umurnin daukar ma’aikatan gadi mutum dubu daya domin tura su zuwa makarantun Sakandare na kwana a duk fadin jihar Katsina domin kara samar da cikakken tsaro ga daliban. Gwamnan ya bayyana hakan ne a yau a yayin jawabin sa wajen bikin yaye dalibai karo […]