Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Mallam Mustapha

Mallam Mustapha

Gobe za’a cigaba da shari’ar Mustapha Inuwa da Mahdi Shehu a kotun Katsina

Gobe za’a cigaba da shari’ar Mustapha Inuwa da Mahdi Shehu a kotun Katsina Babbar Kotun Sauraren Daukaka Kararraki ta Jihar Katsina ta tsaida gobe Litinin 27/9/2021 don ci gaba da karar da Mahadi Shehu ya daukaka yana kalubalantar ingancin hanyar da aka bi wajen sada shi da sammaci dangane da karar da Sakataren Gwamnatin Jihar […]

Wata kungiya ta raba Zakkar Naira miliyan 4 a Katsina

Wata kungiya ta raba Zakkar Naira miliyan 4 a Katsina  Wata kungiya wadda ba ta Gwamnati ba mai rajin cigaba jihar Katsina watau Home of Hospitality Development Initiative, HOHDI a turance dake a jihar Katsina ta jagoranci rabon zakka ta Naira miliyan hudu ga mabukata a jihar. Kudin Zakkar dai wani Kamfani new dake hada-Hadar […]

Mahdi Shehu Ya Ba Gwamna Masari Hakuri ?

Mahdi Shehu Ya Ba Gwamna Masari Hakuri ? A ranar Alhamis, 23 ga Satumban 2021 aka ga bayyanar wata wasiƙa ta neman yafiya zuwa ga Gwamna Masari da ma al’ummar jihar wadda aka ce Mahdi Shehu ne ya rubuta tare da aikawa da ita ga gwamnan. A cikin wasikar, Mahdi Shehu ya miƙa ƙoƙon neman […]

An matsa mani in fito takarar Gwamnan Katsina – Sen Yar’adua

An matsa mani in fito takarar Gwamnan Katsina – Sen Yar’adua Sanata Abubakar Yar’adua yace yana fuskantar matsin lamba daga abokan siyasar sa da magoya baya don ya fito takarar kujerar Gwamnan jihar Katsina a zaben 2023 mai zuwa. Sanata ‘Yar’adua wanda shine yanzu wakilci shiyyar Katsina ta tsakiya a majalisar dattawan Najeriya daga shekarar […]

Katsina Ta Samu Farfesa Na Farko A Harshen Larabci

Katsina Ta Samu Farfesa Na Farko A Harshen Larabci Katsina Ta Samu Farfesa Na Farko A Harshen Larabci, Dr. AbdulRahaman Lawal Adoro Ya Zama Farfesa. Farfesan Larabcin, AbdulRahaman Lawal Adoro Malami Ne A Jami’ar Umaru Musa Yar’adua Da Ke Katsina. Allah Ya Taya Riƙo!

An kwato babura 200 daga wurin ‘yan bindiga a Katsina

An kwato babura 200 daga wurin ‘yan bindiga a Katsina  Hukumar Hana Fasa ƙwabri ta ƙasa wato Custom ta ƙwato Babura Ɗari Biyu da Biyu a Jihar Katsina. Shugaban Hukumar Ƙwastam na Jihar Katsina Mr. Chedi ne ya bayyana hakan ne a Yau Juma’a ga jarida a ofishin sa nan Katsina. Acewar sa, wannan nasarar […]

Katsina Gov’t Trains 100 Social Media Users

Katsina Gov’t Trains 100 Social Media Users In Katsina The Katsina State Government under the leadership of Governor Aminu Bello Masari has sponsored the training of no fewer than 100 social media users. The training, which lasted for three months was conducted by the Hassan Usman Katsina Polytechnic. The trained social media users were presented […]

An Kama Wani Dan Kasar Nijar Da Tallafawa Yan Bindiga A Jihar Katsina

An Kama Wani Dan Kasar Nijar Da Tallafawa Yan Bindiga A Jihar Katsina Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta cafke wani mutum mai suna Lawal Shu’aibu, dan shekara 32, dan Maradi a Jamhuriyar Nijar da wasu mutane 4 da ake zargi da sayar da man fetur ga ‘yan bindiga da ke dazukan jihar. Kakakin rundunar […]

Bullet proof hunters volunteer to fight bandits in Katsina

Bullets can’t penetrate us, allow us to fight bandits – Female hunter, NHC tell govt Bullet proof hunters volunteer to fight bandits in Katsina  By Dunamis Ogalah Katsina State Chapter of the Nigeria Hunters Council, NHC, has volunteered to assist the State Government in winning the war against banditry in the State, Daily Post reports. […]

Customs intercepts 202 motorcycles from suspected bandits in Katsina

Customs intercepts 202 motorcycles from suspected bandits in Katsina The Nigeria Customs Service (NSC) has intercepted 202 motorcycles from suspected bandits and their collaborators in Katsina State between August and September. The Acting Controller of the state command, Alhaji Chedi Wada disclosed this to the newsmen on Friday in Katsina. Chedi said that the motorcycles, […]