Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Wasa-Mai-Zafi: Za’a fafata tsakanin Katsina United da Daura United
Wasa-Mai-Zafi: Za’a fafata tsakanin Katsina United da Daura United

Wasa-Mai-Zafi: Za’a fafata tsakanin Katsina United da Daura United

0

Wasa-Mai-Zafi: Za’a fafata tsakanin Katsina United da Daura United

Da marecen yau Juma’a ne ake sa ran za’a gudanar da wani wasan kwallon kafa mai zafi a tsakanin kungiyar wata ta Katsina United da kuma Daura United.

Wasan dai wanda za’a fara karfe 4 na yamma za’a buga shi ne a filin wasa na garin Daura.

Haka zalika kamar yadda muka samu, za’a buga wasan ne domin kece raini da kuma gwada sabbin ‘yan wasan da kungiyoyin suka siyo a kakar cinikayyar’ yan wasa.

Shugaban Kungiyar Daura United, Alhaji Sani Abu Daura ya ce sun yanke shawarar gayyato Katsina United ne domin su gwada karfin su tare kuma da inganta zumunci a tsakanin kungiyoyin biyu.

Ana sa ran dai wasan zai samu halartar manyan baki days suka hada da Kwamishnan wasanni da jin kai na jihar Katsina, Alhaji Sani Danlami da kuma wakilai daga masarautun jihar ta Katsina da Daura.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: