Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Wata kungiya ba ta son Shitu S. Shitu ya koma shugabancin jam’iyyar APC ta jihar Katsina
Wata kungiya ba ta son Shitu S. Shitu ya koma shugabancin jam’iyyar APC ta jihar Katsina

Wata kungiya ba ta son Shitu S. Shitu ya koma shugabancin jam’iyyar APC ta jihar Katsina

0

Wata kungiya ba ta son Shitu S. Shitu ya koma shugabancin jam’iyyar APC ta jihar Katsina

Gamayyar kungiyoyin dake rajin goyon bayan jam’iyyar APC a jihar Katsina mai suna Coalition Of APC Support Group ta nuna rashin gamsuwar ta akan salon mulkin Shugaban jami’ar ta su ta APC a jihar Katsina karkashin jagorancin Malam Shitu S. Shitu.

Kungiyar, a cikin wata takardar manema labarai da ta fitar a ranar Litinin din da ta gabata dauke da sa hannun Shugaban ta, Alhaji Badamasi Farouk Daura ta kuma ja hankalin Gwamnan jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari a kan tabbatar da adalci a zaben shugabannin jam’iyyar a matakin jiha dake tafe.

Haka zalika kungiyar ta bayyana matukar damuwar ta akan yadda tace shugaban jam’iyyar na jiha, Malam Shitu yana baiwa wani dan takarar Gwamna a zaben mai zuwa fifiko fiye da sauran.

Kungiyar ta kuma ce tana sane da irin takun sakar da shugaban jam’iyyar ta APC ya shiga da jami’an hukumar kwastam kan wasu motocin kamfanin sa da suka zargi an yi fasa-kwaurin su a baya.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: