Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Yan Bindiga Sun Kashe Mutane, Sun Sace Wasu 17 A Sabon Harin Tsakar Dare A Katsina
Yan Bindiga Sun Kashe Mutane, Sun Sace Wasu 17 A Sabon Harin Tsakar Dare A Katsina

Yan Bindiga Sun Kashe Mutane, Sun Sace Wasu 17 A Sabon Harin Tsakar Dare A Katsina

0

Yan Bindiga Sun Kashe Mutane, Sun Sace Wasu 17 A Sabon Harin Tsakar Dare A Katsina

A daren Laraba da ta gabata ne yan bindiga dauke da makamai suka kai hari a garin Kittibawa dake kusa da dam din Zobe a gundumar Turare dake karamar hukumar Dutsin-ma a jihar Katsina.

A yayin harin, kamar yadda majiyar mu ta ruwaito, yan bindigan sun kashe magadanci da kuma wani mai lalurar tabin hankali har lahira da kuma sace mutane goma sha bakwai domin yin garkuwa da su.

Majiyar Blueink News Hausa ta shaida mata cewa yan bindigar sun shiga garin da misalin karfe 11:20 na daren Laraba, suka kashe mutum biyu da sace matan aure da yan mata goma shidda da kuma namiji guda daya.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: