Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Katsina United Tayi Cinikin Wani Sabon Kwararren Dan Wasa
Katsina United Tayi Cinikin Wani Sabon Kwararren Dan Wasa

Katsina United Tayi Cinikin Wani Sabon Kwararren Dan Wasa

0

Katsina United Tayi Cinikin Wani Sabon Kwararren Dan Wasa

Kungiyar Kwallon Kafa Ta Katsina United ta samu nasarar daukar Usman Musa Babalola daga Kungiyar Kano Pillars.

Dan wasan wanda dan tsakiya ne an daukoshi ne gabanin fara kakar wasan cin kofin kwararru na Najeriya NPFL na wannan shekara da muke ciki wato 2021/2022 season.

Tuni dai kungiyar ta Katsina United ta kaddamar da sabon dan wasan ga masoya kungiyar a filin wasa na Muhammad Dikko dake nan Katsina.

Idan dai za’a iya tunawa a rabin kakar wasa ta cin kofin na NPFL da ta gabata,Kungiyar ta Katsina United ta dauki kimanin Yan wasa 10 daga kungiyoyi daban-daban Wanda hakan ya chanza takon wasa na kungiyar da ta kusa shiga tsaka mai wuya.

Kula ta musamman da kungiyar ta Katsina United ke samu daga Gwamna Aminu Masari da Kwamishinan Ma’aikatar Wasanni Alhaji Sani Aliyu Danlami ya taimaka matuka wurin warwarewar kungiyar da Kuma chanza takonta a gasar ta NPFL.

Idan dai za’a iya tunawa Kungiyar ta Katsina United ta gama a mataki na 12 a kakar wasan na NPFL da ta kare.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: