Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA ‘Yan bindiga sun tare hanya suna kwacen fetur da abinci a Katsina
‘Yan bindiga sun tare hanya suna kwacen fetur da abinci a Katsina

‘Yan bindiga sun tare hanya suna kwacen fetur da abinci a Katsina

0

‘Yan bindiga sun tare hanya suna kwacen fetur da abinci a Katsina 

Wasu mazauna garuruwan dake makwaftaka da daji Dan Sabau a karamar hukumar Kankara ta jihar Katsina sun koka kan yadda suka ce ‘yan bindiga na tare hanya a yankin su suna kwacen abinci da kuma man fetur.

Kamar yadda Jaridar dailytrust.com ta ruwaito, wani mazaunin garin Pawwa ne ya basu labarin hakan ranar Juma’a lokacin da aka zanta da shi da shigo cikin garin Katsina.

Mazaunin garin na Pawwa wanda ba’a ambaci sunan sa ba ya kuma shaida ma majiyar tamu irin fargabar da suke ciki sakamakon yan bindigan da ke ta yin tururuwa zuwa yankunan su daga dazukan jihar Zamfara sakamakon yakin da ake yi da su a can.

Ya kara da cewa ‘yan bindigan yanzu hare haren ta’addancin su ya karu kuma har ma sukan tare hanya su bincika idan akwai abinci ko man fetur su kwace.

Daga nan mazaunin garin na Pawwa kuma ya roki mahukunta da jami’an tsaro da su kai masu dauki.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: