Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Latest Zaben 2023: Matasa a Katsina sun jinjina ma Abba Kurfi kan tafiyar Mustapha Inuwa
Zaben 2023: Matasa a Katsina sun jinjina ma Abba Kurfi kan tafiyar Mustapha Inuwa

Zaben 2023: Matasa a Katsina sun jinjina ma Abba Kurfi kan tafiyar Mustapha Inuwa

0

Zaben 2023: Matasa a Katsina sun jinjina ma Abba Kurfi kan tafiyar Mustapha Inuwa

Matasan Jahar Katsina masoyan Sakataren Gwamnatin jihar Katsina, Alhaji Mustapha Inuwa sun nuna jin dadinsu bisa namijin kokarin da shugaban gidauniyar ABBA KURFI FOUNDATION, Abba Kurfi yake yi ba dare-ba rana.

Matasan sun kara da cewa duk wanda ya ke kaunar sakateran gwamnatin tsakanin shi da Allah ya zama dole ya yabawa Abba Kurfi musamman ganin yadda yake daya daga cikin mutanen dake taka rawar gani cikin tafiyar sakateran gwamnatin wanda a cewar su, shi suke so ya gaji Gwamna AMINU BELLO MASARI bayan zaben 2023.

Daga karshe matasan sunyi kira ga Abba Kurfi da ya cigaba da hakuri kuma yasa juriya ga dukkan wani kalubalen da zai fuskanta a cikin tafiyar domin haka siyasar tagada.

Daga bisani kuma sun yi karin haske suna cewa duk wanda yake tunanin zai shiga tsakanin Abba da sakateran gwamnatin to yana bata lokacin shine kawai domin soyayyar dake tsakanin su ta riga tayi nisa.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: