Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Mun samar ma ‘yan Katsina miliyan daya aikin yi a gwamnatin mu – Gwamna Masari
Mun samar ma ‘yan Katsina miliyan daya aikin yi a gwamnatin mu – Gwamna Masari

Mun samar ma ‘yan Katsina miliyan daya aikin yi a gwamnatin mu – Gwamna Masari

0

Mun samar ma ‘yan Katsina miliyan daya aikin yi a gwamnatin mu – Gwamna Masari

Gwamna Aminu Masari yace gwamnatin sa ta samarda akalla ayyuka sama da miliyan ga mata da matasa tun daga shekarar 2015.

Masari ya kara da cewa an samu akalla kimanin naira biliyan 13 daga sana’oin da aka kirkira daga bangaren noma.

A yayin kaddamar da jawabi ranar Juma’a a wani bikin kaddamar da dashen itatuwan dabino a garin Ajiwa ta karamar hukumar Batagarawa, jihar Katsina.

Gwamnan ya kuma kara da cewa tuni gwamnatin sa ta dukufa wajen anfani da hanyoyin zamani domin inganta noma da samar da ayyukan yi ga dumbin matasa da kuma mata.

Daga nan kuma sai Gwamnan ya yi kira ga shugabannin kungiyar manoma dabino taking kasa watau National Association of Date Farmers, Processors, and Marketers of Nigeria (NADAFPAM) a turance da ta wayar ma da mambobin ta kai akan sabon tsarin babban bankin Najeriya CBN, na bayar da bashi ga MANOMA.

 

 

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: