Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Yunwa-Bata-Da-Hankali: ‘Yan Bindiga Sun Fara Karbar Abinci Matsayin Kudin Fansa
Yunwa-Bata-Da-Hankali: ‘Yan Bindiga Sun Fara Karbar Abinci Matsayin Kudin Fansa

Yunwa-Bata-Da-Hankali: ‘Yan Bindiga Sun Fara Karbar Abinci Matsayin Kudin Fansa

0

Yunwa-Bata-Da-Hankali: ‘Yan Bindiga Sun Fara Karbar Abinci Matsayin Kudin Fansa 

Yan Bindigar Zamfara sun fara shiga mawuyacin hali na rashin abinci inda suka fara bukatar buhunan shinkafa da kwalayen taliya A matsayin kuɗin fansa.

Sakamakon matsin lamba da gwamnatin jihar Zamfara kema yan ta’addan jihar, maimakon su nemi kuɗin fansa sun koma bukatar buhunan shinkafa, kwalayen taliya da ruwan lemo.

Wasu mazauna yankin sun sanar da yadda yunwa ta gigita yan bindiga har suka karbi mudu goma na shinkafa a matsayin fansa.

Wani mazaunin Sabon Birni, wanda ya bukaci a rufa sunan shi, ya sanar da Daily Trust yadda aka sako wata diyar makwabtansu bayan sun bada kayan abinci.

Mutumin yace; “Sun sace diyar wani mutum a kauyenmu kuma ya kasa hada kudin fansa sai suka ce ya kai mudu goma na shinkafa a matsayin fansar diyarsa”

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: