Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Hakimin Kurfi ya nada ma Jamilu Sadauki gaggarumar Sarauta
Hakimin Kurfi ya nada ma Jamilu Sadauki gaggarumar Sarauta

Hakimin Kurfi ya nada ma Jamilu Sadauki gaggarumar Sarauta

0

Maradin Katsina, Mai girma Hakimin Kurfi, Alhaji Dr. Ahmadu Kurfi OFR ya tabbatar da nadin sarauta ga Jamilu Sadauki a matsayin Sadaukin Kurfi.

A cikin Sanarwar bada sarautar da Hakimin ya fitar, ya ce, dalilin gudummuwar da Jamilu Sadauki yake bayarwa wajen cigaban yankin Kurfi da kasa baki daya yasa ya bashi wannan sarautar.

Za’a fitar da ranar bikin nadin sarautar nan bada jimawa kamar yanda hakimin ya ambata.

Ga abinda sanarwar ta kunsa kamar yanda majiyarmu ta gani:

SANARWAR BAKA SARAUTAR SADAUKIN KURFI

Bayan gaisuwa da fatan alheri. Na rubuto domin in sanar dakai bisa irin gudummuwar da kake badawa domin cigaban al’ummar wannan yanki dama kasa baki daya. Na amince da baka sarautar SADAUKIN KURFI.

Zan sanar dakai lokacin yin nadin nan bada jimawa idan Allah yaso.

Da fatan Allah ya bamu lafiya ya kuma zaunar da kasarmu lafiya. Amin

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: