Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Ta Tabbata: An katse hanyoyin sadarwa na zamani a jihar Katsina
Ta Tabbata: An katse hanyoyin sadarwa na zamani a jihar Katsina

Ta Tabbata: An katse hanyoyin sadarwa na zamani a jihar Katsina

0

Ta Tabbata: An katse hanyoyin sadarwa na zamani a jihar Katsina

An toshe hanyoyi sadarwa na zamani a kananan hukumomin jihar Katsina akalla 13 a yau Alhamis, 9 ga watan Satumba, 2021.

Wannan sabon abu ba zai rasa alaka da artabun da jami’an tsaro ke yi da yan bindiga a yankin Arewa maso yamma ba.

Kananan hukumomin da wannan abu ya shafa sun hada da Sabuwa, Faskari, Dandume, Batsari, Danmusa, Kankara, Jibia, Safana, Dutsin-Ma da Kurfi, Funtua, Bakori da Malumfashi.

Mai karatu dai zai iya tuna cewa a kwanakin baya mun kyankyasa muku labarin cewa za’a rufe layukan wayan a Katsina.

Sai dai mahukunta a jihar sun fito sun karyata batun kafin daga bisani Gwamnan Jihar, Alhaji Aminu Bello Masari ya bayyana cewa sun rubuta ma hukumar NCC suna bukatar a datse layukan wayar a kananan hukumomi 13.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: