Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Shugaban Kungiyar Malamai Na JIBWIS Ta Katsina Ya Rasu

Shugaban Kungiyar Malamai Na JIBWIS Ta Katsina Ya Rasu

0

Shugaban Kungiyar Malamai Na JIBWIS Ta Katsina Ya Rasu 

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un..

Allah ya amshi rayuwar Babban malaminmu, Shugaban Majalisar malamai na kungiyar jama’atul bidi’a waiqamatus-sunnah (JIBWIS) na Katsina.

Marigayi Shehin malamin mai suna Sheikh Aminu Liman Funtua ya rasu ne jiya Alhamis bayan fama da ‘yar gajeruwar rashin lafiya.

An yi janazar sa za yau Juma’a da karfe 10:00 na safe a filin Aya Primary School Funtua.

Jana’izar ta shi ta samu halartar dubban mutane daga kusa da nesa.

Allah Ya ji qansa da Rahama.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: