Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA An kama limamin masallaci ‘infoma’ ga barayin mutane da ‘yan bindiga a Katsina
An kama limamin masallaci ‘infoma’ ga barayin mutane da ‘yan bindiga a Katsina

An kama limamin masallaci ‘infoma’ ga barayin mutane da ‘yan bindiga a Katsina

1

An kama limamin masallaci mai ba barayin daji bayannai a Katsina 

An kama limamin masallaci ‘infoma’ ga barayin mutane da ‘yan bindiga a Katsina 

Bayanai daga wata majiya mai tushe ta tabbatar mana cewa an kama wani limami a masallaci dake a garin Batsari na jihar Katsina da laifin zama daya daga cikin masu ba barayin mutane bayannai, watau ‘infoma’.

Kamar yadda muka samu, yanzu haka limamin wanda muka sakaya sunan sa na a hannun jami’an tsaro a babban birnin jihar ta Katsina inda ake cigaba da bincike tare da tatsar bayanai.

Majiyar tamu ta kuma tabbatar mana cewa an kama limamin ne tare da wasu mutane biyu – daya da ga ciki jami’in gwamnati, dayar kuma matashiya mai aikin da’awa da fadakarwa a karamar hukumar ta Batsari.

“Limamin ya na bayar da suna da adireshin mamu masu abin hannu ga yan bindiga.

“Shi kuma ma’akacin na gwamnatin jiha da shi ake tsare-tsaren shawo matsalar ta tsaro sai ya kwashe ya aikawa ‘yan bindiga tsarin da duk aka yi”, in ji majiyar ta mu.

Comment(1)

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: