Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Mutanen gari sun kashe wani kasurgumin dan bindiga a Katsina
Mutanen gari sun kashe wani kasurgumin dan bindiga a Katsina

Mutanen gari sun kashe wani kasurgumin dan bindiga a Katsina

1

Mutanen gari sun kashe wani kasurgumin dan bindiga a Katsina 

Mutanen garin Magamar Jibia dake karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina sun samu nasarar kashe wani gawurtaccen dan bindiga.

Dan bindigar, mai suna Baleri, wanda ake kyautata zaton yana jagorantar wata daba da yan iskan a cikin daji ya yi badda kama ne ya shigo cikin garin na Magamar Jibia siyen magani.

Sai dai kamar yadda muka samu, wasu ‘yan garin sun gane shi lokacin kuma suka yi masa taron dangi suka lakada masa dukan tsiya.

Daga baya kuma dan bindigar ya rasa ran sa bayan an mika sa a hannun jami’an yan banga na garin na Jibia.

Karamar hukumar Jibia dairy na daga cikin kananan hukumomin day matsalar rashin tsaro ke addaba inda tuni har mun samu rahoton yanke layukan sadarwa a yankin.

Comment(1)

  1. Masha Allah, gaba dai gaba dai da izinin Allah karshen wannan ta’addanci ya kusa zuwa karshe domin wannan matakan da aka dauka na bai daya tsakanin gwamnonin yankin da wannan matsala ke damu, sannan hadin kan jama’a da addu’o’in da ake ta bada tasiri matukar gaske, Allah ya kara tona asirin wadannan azzaluman ako ina suke boye ameen.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: