Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA ‘Yan bindiga sun shiga Kwalegin Ilimi a Katsina, sun dauki mutum 3
‘Yan bindiga sun shiga Kwalegin Ilimi a Katsina, sun dauki mutum 3

‘Yan bindiga sun shiga Kwalegin Ilimi a Katsina, sun dauki mutum 3

0

‘Yan bindiga sun shiga Kwalegin Ilimi a Katsina, sun dauki mutum 3

Ajiya 6/09/2021 cikin dare da misalin karfe 11:30 na dare ‘yan ta’adda su hudu dauke da manyan bindigogi suka shiga harabar Kwalegin koyon malunta ta Isa Kaita dake Dutsin-ma watau Isa Kaita College of Education Dutsin-ma a turance.

Kamar yadda muka samu,’ yan bindigan dauke da manyan bindigu sun kutsa kai gidan mataimakin Shugaban Kwalegin watau Deputy Provost, Dr. Isma’il Ado Funtua inda bayan sun daure mai gadin shi mai suna Cuba suka dauki yayanshi guda biyu da Dan kanwarshi.

Wadanda aka dauke din su ne Usman, da Aminu da Abdullahi.

Muna masu addu ‘ar Allah ya kubutar dasu.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: