Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA ‘Yan bindiga sun sako yayan Sakataren Gwamnatin jihar Katsina, Mustapha Inuwa

‘Yan bindiga sun sako yayan Sakataren Gwamnatin jihar Katsina, Mustapha Inuwa

0

‘Yan bindiga sun sako yayan Sakataren Gwamnatin jihar Katsina, Mustapha Inuwa

Labarin da muke samu ya tabbatar mana da cewa ‘yan bindigan da suka sace yayan Sakataren Gwamnatin jihar Katsina, Alhaji Kabir Muhammad sun sako shi.

Mai karatu dai zai iya tuna cewa yan bindigan suk sace Alhaji Kabir Muhammad, mai shekaru 76 a duniya a ranar larabar da ta gabata, 1 ga watan Satumba a gonar sa dake garin Daftau, karamar hukumar Danmusa.

Kamar yadda muka samu, yan bindigan sun sako shi ne a ranar Litinin din da ta gabata bayan ya shafe kimanin kwanaki shida a hannun su.

Da yake tabbatar da sakin na yayan Sakataren Gwamnatin jihar, Daraktan yada labarai na ofishin sa, Abdullahi Aliyu Yar’adua ya ce yan bindigar sun sako shi ne bayan da jami’an tsaro suka kama mahaifiyar jagoran yan bindigan.

Abdullahi Aliyu haka zalika ya yabawa jami’an tsaron da suka yi aiki tukuru cikin kwarewa tare da jajircewa har aka saki dattijon.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: