Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Da na sani ban yi sasanci da ‘yan bindiga ba Inji Gwamna Aminu Masari
Da na sani ban yi sasanci da ‘yan bindiga ba Inji Gwamna Aminu Masari

Da na sani ban yi sasanci da ‘yan bindiga ba Inji Gwamna Aminu Masari

0

Da na sani ban yi sasanci da ‘yan bindiga ba Inji Gwamna Aminu Masari

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari, ya ce bisa abubuwan da yan bindiga ke yi da kuma bayanan da yake samu, da ya sani bai yi sulhu da yan bindiga a baya.

Gwamnan a hirar da yayi a shirin Politics Today na tashar ChannelsTV, yace dukkan afuwan da suka yiwa yan bindiga a shekarun baya bai haifar da wani sakamakon kwarai ba.

A cewarsa, bai yi nadamar hakan ba amma an samu koma baya sosai ga shirin afuwa da sulhu da yan bindigan.

Yace: “Ba na nadama, amma abinda nike fadi shine da na san hakan zai kasance da ban yi ba. Saboda a lokacin da muka fara a 2016, akwai shugabannin yan bindigan amma an kashe dukkansu, wannan shine koma baya na farko.”

“Na biyu da mukayi bayan zaben 2019 ma an samu koma baya. Mun yi kokari amma kuma mukayi la’akari cewa, ‘wai da wa muke magana?’ Ba wani addini suke wa yaki ba. Kawai tsageru ne, kuma barayi.”

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: