Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Karya Ne: Ba maganar rufe layukan sadarwa a Katsina yau
Karya Ne: Ba maganar rufe layukan sadarwa a Katsina yau

Karya Ne: Ba maganar rufe layukan sadarwa a Katsina yau

0

Karya Ne: Ba maganar rufe layukan sadarwa a Katsina yau 

Wata takardar da ke yawo a kafafen sadarwar zamani dauke da bayanin cewa za’a datse sadarwar wayoyi a Katsina karya ne, kamar yadda jaridar Katsina Post ta tabbatar.

A cikin wata sanarwa da Darakta Janar na kafafen sadarwar zamani na Jihar Katsina, Alhaji Al-Amin Isah ya fitar, yace takardar wadda aka jinginawa hukumar da ke kula da Sadarwa a Najeriya watau Nigerian Communications Commission, NCC, karya ne.

A cewar sa, duk da dai gwamnatin jihar Katsina ba za ta yi kasa a gwuiwa ba wajen daukar dukkan matakan da suka wajaba domin ganin an samu zaman lafiya, amma dai ya zuwa yanzu babu maganar datse layukan sadarwar.

Darakta Janar din ya kara da cewa idan har ma za’a rufe din, to lallai za’a sanar da al’umma ta hanyar da ta dace.

Katsina Post wadda ta ga takardar bogin da ake yadawar, ta ga kurakurai da dama a cikin ta.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: