Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA An yi garkuwa da amarya ana tsaka da shire-shiren bikinta a Katsina
An yi garkuwa da amarya ana tsaka da shire-shiren bikinta a Katsina

An yi garkuwa da amarya ana tsaka da shire-shiren bikinta a Katsina

1

An yi garkuwa da amarya ana tsaka da shire-shiren bikinta a Katsina

Rahotanni daga jihar Katsina da ke arewacin Najeriya na cewa ‘yan bindiga sun yi garkuwa da kanwar mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar, Shehu Dalhatu Tafoki.

An sace Asama’u Dalhatu ana tsaka da shirye-shiryen soma bikinta, a cewar ɗan majalisar.

Ƴan bindigar sun kai hari ne kauyen Tafoki da ke karamar hukumar Faskarin Katsina tare da sace Amaryar.

A lokacin tabbatar da faruwar lamarin, ɗan majalisar ya shaida wa jaridar Daily Trust cew an sace kanwar tasa da sanyin safiyar Lahadin.

Ya kara da cewa har yanzu ‘yan bindigar ba su tuntube su ba domin neman kudin fansa.

Comment(1)

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: