Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA ‘Yan bindiga sun kashe wani basarake a Katsina
‘Yan bindiga sun kashe wani basarake a Katsina

‘Yan bindiga sun kashe wani basarake a Katsina

2

‘Yan bindiga sun kashe wani basarake a Katsina

A daren jiya Lahadi ‘yan bindiga da ba’a san ko su waye ba sun shiga garin Masaqu dake a gundumar Gundawa a Karamar Hukumar Kankara inda suka kashe mai Unguwar garin mai suna Malam Yahuza.

Haka zalika kamar yadda muka samu, ‘yan bindigar sun kuma kore dabbobi da dama da suka hada da tumaki da shanu.

Yankin dai na Gundawa yana fama da haren haren yan bindiga inda ko satin da ya wuce ‘yan bindigar sun je garuruwa da dama a yankin Gundumar Bakam da ke yankin karamar hukumar Musawa.

Haka ma duk a satin da ya wuce yan bindigar sun je Hayin Gidan Tambai da Bakam suka dauki mutum biyu sai sukaje damawa nan ma suka dauki yan mata 2 suka kori tumaki.

Allah Ubangiji ya kawo muna karshen wanan ta’adanci amin.

Comment(2)

  1. Allah ya jikan shi da gafara ya rahama mashi yasa yayi shahada ameen.

    Su kuma da suka kashe shi Allah yayi masu tanadin da yayi ma fir’auna ameen.

  2. Mu na Kira ga hukumomin da su ke da alhakin ba mu tsaro da su taimaka Mana da jami, an tsaro na mobile police a garin Gundawa don su taimaka ma al, umma don tabbar da tsaro da kare rayuka da dukiyoyin al, umma mu na Kira ga maigirma gwamman jihar Katsina ya taimaka Mana.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: