Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Yanzu-Yanzu: ‘Yan bindiga sun shiga gidan dan majalisar Katsina, sun sace mata da dan sa
Yanzu-Yanzu: ‘Yan bindiga sun shiga gidan dan majalisar Katsina, sun sace mata da dan sa

Yanzu-Yanzu: ‘Yan bindiga sun shiga gidan dan majalisar Katsina, sun sace mata da dan sa

3

Yanzu-Yanzu: ‘Yan bindiga sun shiga gidan dan majalisar Katsina, sun sace mata da dan sa 

Wasu’ yan bindiga da ba’a san ko su waye ba sun shiga garin Bakori a gidan dan majalisa da ke wakiltar mazabar Bakori din a majalisar jiha Dr. Ibrahim Aminu Kurami.

Rahotannin da muka samu kuma sun tabbatar mana kuma da cewa yan bindigan sun dauke matar sa da dan san.

Haka kuma mun samu labarin cewa ‘yan bindigar sun harbi wani makwafcin sa mai suna Mal Ubaidu Abdulhakim yayin artabun.

Cikakken labarin yana nan tafe…

Comment(3)

  1. Your comment …innalillahi wa’innailaihi raji’un Allah ya kara tsare dukkan musilmi, ya kawo mana zaman lafiya

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: