Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Gwamna Masari ya umurci masu motocin haya su canza kalar fentin su
Gwamna Masari ya umurci masu motocin haya su canza kalar fentin su

Gwamna Masari ya umurci masu motocin haya su canza kalar fentin su

1

Gwamna Masari ya canza ma motocin haya kalar fenti a Katsina

Gwamna Masari ya umurci masu motocin haya su canza kalar fentin su 

Gwamnan Jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari ya kafa sabuwar doka ta ya zama wajibi ga duk wani mai motar haya da ya fente motarsa da wani kalar fentin da gwamnati za ta samar nan gaba kaɗan.

Dokar za ta fara aiki daga ranar 15 Ga Watan nan da muke ciki na wannan shekarar.

Babban Daraktan Yada Labarai Na gwamna Masari, Abdu Labaran Malumfashi ya bayyana haka ga manema labarai a gidan gwamnati jihar Katsina a yau Juma’a.

Labaran Malumfashi ya kara da cewa duk da har zuwa yanzu ba’a samar da fentin ba, amma Hukumar Kula Da Lafiyar Motaci Ta Jihar Katsina (KT VIO) za su samar da fentin, amma ya zama wajibi ga duk wani mai motar haya a Katsina ya yi wannan fenti kafin nan da 15/09/2021.

Duk wanda ke da motar haya bai yi wannan fenti ba, doka za ta hau kansa.

Comment(1)

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: