Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Yanzu-Yanzu: ‘Yan bindiga sun kashe mutum 3, sun sace wasu a Katsina yanzu
Yanzu-Yanzu: ‘Yan bindiga sun kashe mutum 3, sun sace wasu a Katsina yanzu

Yanzu-Yanzu: ‘Yan bindiga sun kashe mutum 3, sun sace wasu a Katsina yanzu

1

Yanzu-Yanzu: ‘Yan bindiga sun kashe mutum 3, sun sace wasu a Katsina yanzu 

Majiyoyi da ba na gwamnati ba, sun tabbatar wa Katsina Daily Post News da kashe akalla mutum uku a cikin garin Sabuwa sakamakon harin da yan binda suka kai wa garin tun wajen 9pm na daren yau Talata.

Majiyar ta rawaito mana cewa, yan bindigar sun kewaye garin suna ta harbin kan mai uwa da wabi, inda suka yi nasarar kashe mutum uku, biyu maza sai daya mace, tare da sace mutane da dama ciki har da wani dan kabilar Igbo dake kasuwanci a cikin garin.

Kawo yanzun dai ba a ida tabbatar da ko mutum nawa ne yan bindigar suka sace, ko suka kashe a cikin garin na Sabuwa, wanda shi ne shalkwatar karamar hukumar Sabuwa dake Kudancin jihar Katsina.

Comment(1)

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: