Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Jiragen yaki sun yi luguden wuta kan tsagerun ‘yan bindiga a Katsina
Jiragen yaki sun yi luguden wuta kan tsagerun ‘yan bindiga a Katsina

Jiragen yaki sun yi luguden wuta kan tsagerun ‘yan bindiga a Katsina

1

Jiragen yaki sun yi luguden wuta kan tsagerun ‘yan bindiga a Katsina 

Jiragen yaki mallakin rundunar sojin saman Najeriya sun yi luguden wuta akan tsagerun yan bindiga a dajin jihar Katsina a ranar Lahadin da ta gabata.

Mun samu labarin cewa a yayin luguden wutan wanda runduna ta musamman dake yaki da ‘yan bindigan, sun samu nasarar kashe akalla mutane 11 nan take tare da jikkata wasu da dama.

Katsina Post ta samu labarin cewa harin na sojin saman ya rutsa da ‘yan bindigan a sansanin su a kauyukan da suka hada da Garin Magaji da Gariyal dukkan su a karamar hukumar Batsari.

Wata majiyar ta tabbatar mana da cewa wani samamen da rundunar sojin saman ta kai a wasu sansanonin’ yan bindigan yayi sanadiyyar mutuwar wasu manyan yan bindigan cikin su kuwa hadda wani mai suna Audu Lunkai.

Comment(1)

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: