Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Laifuka Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutum 9 Da Jikkata 4 A Katsina
Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutum 9 Da Jikkata 4 A Katsina

Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutum 9 Da Jikkata 4 A Katsina

0

Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutum 9 Da Jikkata 4 A Katsina

…mutanen gari sun kashe biyu cikin Ƴan Bindiga

A daren jiya ne yan bindiga suka kai hari a kauyen Dan Kumeji dake gundumar Mabai a karamar hukumar Kankara ta jihar Katsina, inda suka kashe mutanen gari tara har lahira, su ma mutanen suka kashe yan bindiga biyu.

Majiyar Blueink News Hausa ta tabbatar mata cewa yan bindiga sun shigo garin da misali karfe 10:40 na daren jiya, da shigowarsu suka fara harbin mai kan uwa-da-wabi, suka kashe Mutane tara nan take. Daman wasu daga cikin matasan gari sun yi kwantan bauna a lungu da sako, suka kashe mutum daya a daren jiya, suka kama daya da ranshi, safiyar yau Juma’a suka kashe shi.

An yi zana’idar mutane tara, kamar yadda addinin Musulunci ya tanada a garin Dan Kumeji da misalin karfe 11:00 na safiyar yau Juma’a.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: