Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Mustapha Inuwa ya maida gidan sa makarantar Islamiyya 
Mustapha Inuwa ya maida gidan sa makarantar Islamiyya 

Mustapha Inuwa ya maida gidan sa makarantar Islamiyya 

1

Mustapha Inuwa ya maida gidan sa Islamiyya 

Sakataren Gwamnatin Jahar Katsina Alhaji Mustapha Muhammed Inuwa ya maida gidan sa dake a mahaifarsa ta karamar hukumar DanMusa Islamiyya.

Gidan na sa dai daman ya dade baya anfani da shi tun bayan da wasu mafusatan matasan garin suka kone shi kimanin shekaru uku da suka wuce.

Kamar dai yadda muka samu, Sakataren Gwamnatin na Jahar Katsina ya bada gidan nashi ne sadakatij-jariya domin gudanar da har kokin koyo da koyarwar addinin musulunci.

Tuni dai aikin fadada gidan da gyaran shi da ma yin wasu sabbin gine-gine ya kusa kammaluwa.

Haka zalika mun samu labarin cewa da zaran aikin ya kammalu za’a bude makarantar domin fara aiki da ita.

Comment(1)

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: