Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA ‘Yan bindiga sun kai samame gidan makoki, sun sace masu ta’aziyya a Katsina
‘Yan bindiga sun kai samame gidan makoki, sun sace masu ta’aziyya a Katsina

‘Yan bindiga sun kai samame gidan makoki, sun sace masu ta’aziyya a Katsina

2

‘Yan bindiga sun kai samame gidan makoki, sun sace masu ta’aziyya a Katsina

Wasu’ yan bindiga da har yanzu ba’a san ko su waye ba sun shiga garin Kofa a cikin karamar hukumar Kusada ta jihar Katsina da yammacin jiya Talata.

Kamar yadda muka samu, ‘yan bindigan sun je gidan Marigayi Mai garin na Kofa, Alhaji Rabe Bello wanda Allah yayi ma rasuwa ake kuma zaman makoki a gidan na sa.

‘Yan bindigar, mun samu tabbaci daga wani mutumin garin cewa suna zuwa suka kutsa kai cikin gidan suka fito da matar mamacin da takes takaba.

Haka zalika majiyar ta mu ta kara da cewa da’ yan bindiga suka fito kuma sai suka tafi da masu zaman makokin da ta’aziyya a ciki da wajen gidan.

Ya zuwa yanzu dai ‘yan bindigan ba su tuntubi’ yan uwan wadanda suka sace din ba.

Haka zalika ma dai jami’an tsaro na ‘yan sanda basu fitar da sanarwa akan hakan ba.

Comment(2)

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: