Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Yanzu-Yanzu: An kama matashi da harsashi sama da 200 a Katsina zai kai ma ‘yan bindiga
Yanzu-Yanzu: An kama matashi da harsashi sama da 200 a Katsina zai kai ma ‘yan bindiga

Yanzu-Yanzu: An kama matashi da harsashi sama da 200 a Katsina zai kai ma ‘yan bindiga

1

An kama matashi da harsashi sama da 200 a Katsina zai kai ma ‘yan bindiga

Nasara daga Allah: An kama wani mutum dauke harsashi a kalla ɗari biyu da bindiga, daya a garin Funtuwa dake jihar Katsina

Da safiya yau Talala 24/8/2021 ne mutanen garin funtuwa suka kama wani mutum dauke da harsashi a kalla guda ɗari biyu. Da bingida, daya agarin funtuwa jihar katsina shi dai wannan mutumin ankama shi ne akan hanyar da Tatashi daga funtuwa zuwa Bakori.

Bayan an bincika jakarsa, an gano kimanin harsashi 200 masu tsawon 7.62mm, da bingida ta hannu guda daya,

Garin na Funtuwa yana daya hada cikin garuruwan da suke fama da matsaloli na tsaro, musamman a ‘yan kwanakinnan da lamuran suka kara muni.

Allah ya kyauta Ameen allah ya kawo mana karshen wannan tashe-tashen hankulan Ameen.

Comment(1)

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: