Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA ‘Yan bindiga sun kashe shugaban agaji a Katsina, sun tafi da matar sa a wani harin tsakar dare
‘Yan bindiga sun kashe shugaban agaji a Katsina, sun tafi da matar sa a wani harin tsakar dare

‘Yan bindiga sun kashe shugaban agaji a Katsina, sun tafi da matar sa a wani harin tsakar dare

0

‘Yan bindiga sun kashe shugaban agaji a Katsina, sun tafi da matar sa a wani harin tsakar dare 

Wasu’ yan bindiga da har yanzu ba’a tantance ko suwaye ba sun kashe shugaban ‘yan agaji na karamar hukumar Danja mai suna Nafi’u Ibrahim Lawal.

Haka kuma’ yan bindigar, kamar yadda muka samu labari daga mutanen gari, sun kuma tafi da matar mammacin.

Lamarin dai ya auku ne a talatainin daren jiya Juma’a yayin da ‘yan bindigar suka kutsa cikin garin na Danja dake a kudancin jihar ta Katsina.

Shaidun gani da ido dai sun shaidawa Katsina Post cewa yan bindigar na dauke ne da muggan makamai kuma sun shigo garin ne suna ta harbe harbe.

Saint dai are cewar su, jami’an ‘yan sandan garin sun yi namijin kokari wajen korar’ yan bindigar.

Mamacin dai za’a yi jana’izar sa da safiyar yau din nan.

Haka zalika kungiyar Jama’atul bidi’a wa ikamatus-sunnah ta tabbatar da aukuwar lamarin inda tuni ma suka fitar da sanarwa akan hakan ta hannun Yusuf Hassan Buhari tare da yin ta’aziyya ga iyalan mamacin.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: