Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Crimes Watch ‘Yan sanda sun kama mai ba ‘yan ta’adda bayanan sirri a Katsina
‘Yan sanda sun kama mai ba ‘yan ta’adda bayanan sirri a Katsina

‘Yan sanda sun kama mai ba ‘yan ta’adda bayanan sirri a Katsina

0

‘Yan sanda sun kama mai ba ‘yan ta’adda bayanan sirri a Katsina

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta sanar da cewa ta yi nasarar kama wani mutum mai suna Abdullahi Sani mai kimanin shekaru 40 dake ƙauyen Ruwan Godiya cikin karamar hukumar Faskari ta jihar, bisa zargin ba ‘yan ta’adda bayanan sirri da yi musu sayayya.

A taron manema labarai da jami’in hulda da jama’a na rundunar SP Gambo Isah ya gabatar a Katsina, ya ce mutanen gari sun ce sun ji wanda ake zargin yana waya da wani shugaban ‘yan ta’adda Alhaji Ado Buji.

Gambo Isah ya ce da aka tsaurara bincike, wanda ake zargin ya amsa laifinsa, har ma ya ce a kwanakin baya, ‘yan ta’adda sun bashi kudi tsaba Naira dubu 800,000 domin ya sayo musu kayan abinci.

Rundunar ‘yan sandan ta ce wanda ake zargin ya fada musu cewa akwai ma wani mutum mai suna Mustapha Isah, shi ma dan kauyen Ruwan Godiya ne mai kimanin shekaru 35 da ya hada shi da wadannan ‘yan ta’adda. Inda ya ce a kwanakin baya, an kama mutumin.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: