Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Mataimakin Shugaban Jami’ar FUDMA ya rasu
Mataimakin Shugaban Jami’ar FUDMA ya rasu

Mataimakin Shugaban Jami’ar FUDMA ya rasu

0

Mataimakin Shugaban Jami’ar FUDMA ya rasu

Hukumar gudanarwar jami’ar gwamnatin tarayya da ke Dutsinma, jihar Katsina, FUDMA ta sanar da rasuwar Mataimakin Shugaban Jami’ar, Farfesa Lawal Abdu Saulawa.

Katsina Post ta tabbatar cewa Farfesan ya rasu a ranar Juma’a 20 ga Agusta 2021 a wani asibitin kudi da ke Kano.

Mataimakin Shugaban Jami’ar Farfesa A.H Bichi ya sanar da cewa za a yi jana’izar marigayi Farfesa Saulawa da misalin karfe 5:00 na yammacin yau a gidan marigayin da ke Katsina.

Dangane da haka, Magatakardar Jami’ar ya sanar da cewa mahukuntan jami’ar sun dakatar da dukkanin wasu ayyukan ilimi daga yau Juma’a, 20 zuwa Asabar 21 ga Agusta, 2021

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: