Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA An rantsar da shugabannin kungiyar tsaffin ‘yan majalisa a Katsina
An rantsar da shugabannin kungiyar tsaffin ‘yan majalisa a Katsina

An rantsar da shugabannin kungiyar tsaffin ‘yan majalisa a Katsina

0

An rantsar da shugabannin kungiyar tsaffin ‘yan majalisa a Katsina 

Maigirma Kakakin Majalissar Dokokin Jihar Katsina Rt Hon Tasiu Musa maigari zango ya rantsar da sabbin shugaban’nin riko Na kungiyar Tsaffin Yan Majalissar Dokokin Jihar Katsina watau Katsina State House of Assembly Former members Forum, a turance bayan wa’adin shugaban’nin Kungiyar ya kare.

A Ranar Talata data gabata 17/8/2021 Maigirma Kakakin Majalissar ya rantsar da sabbin shugaban’nin Kungiyar na riko Wanda zasu sake jagorantar kungiyar na tsawon watan’ni shidda kafin asake gudanar da zaben shugaban’nin Kungiyar.

Wadan’da zasu jagoranci kungiyar Na Riko sun hada da:

1, Hon Ya’u Umar Gwajo’gwajo CHAIRMAN

2, Hon Sani Almu VICE CHAIRMAN

3, Barr, Dalhatu SECRETARY

4, Hon Sani Matazu Treasurer

5, Hon Kabir Doro ORGANISING SECRETARY

6, Hon Kabir Ado PRO

7, Hon Hassan Rawayau AUDITOR,

Wadannan sune shugaban’nin Kungiyar Na Riko Wanda zasu jagoranci kungiyar Na Tsawon wata shidda kafin asake zaben shugaban’nin Kungiyar.

Allah yatayasu Riko Yakarawa shugaban’ninmu lafiya da kwarin gwiwar aiwatar da Ayyukan Alkairi Allah ya zaunar da jiharmu da Kasarmu lafiya.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: