Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA An yi jana’izar mutane 4 da ‘yan bindiga suka kashe a wani sabon hari a Katsina
An yi jana’izar mutane 4 da ‘yan bindiga suka kashe a wani sabon hari a Katsina

An yi jana’izar mutane 4 da ‘yan bindiga suka kashe a wani sabon hari a Katsina

0

Anyi Jana’izar Mutanen da Barayin Daji suka kashe a Tsayau ƙaramar hukumar Jibia

An yi jana’izar mutane 4 da ‘yan bindiga suka kashe a wani sabon hari a Katsina 

A daren jiya Litinin Barayin Daji suka afkama garin na Tsayau da misalin karfe 7:30pm inda suka riƙa harbi kan Mai Uwa da wabi nan take suka kashe Mutane Hudu suka raunata mutun Bakwai wanda yanzu haka suke karɓar Maganin, kuma sukayi awon gaba da mutane Goma sha Bakwai.

Barayin dai sun saba zuwa suna ɗaukar Mutane domin neman kudin fansa kuma har kawo yanzu Mutanen garin sunce zuwa yau babu wani mataki da Al-ummomin garin suka gani a zahirance na ɗauki daga hukomin tsaro ta kowane bangare.

Ana dai cigaba da ganin ire iren wadannan hare haren Ƴan Bindigar a jihar Katsina Inda ko yankin Danmusa da Matazu Suma har zanga zanga suka yi a Jiya saboda yadda ƴan bindigar suke masu ba kakkautawa kusan kowace rana.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: