Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Yanzu-Yanzu: Tsohon Dan majalisa a Katsina ya rasu
Yanzu-Yanzu: Tsohon Dan majalisa a Katsina ya rasu

Yanzu-Yanzu: Tsohon Dan majalisa a Katsina ya rasu

0

Yanzu-Yanzu: Tsohon Dan majalisa a Katsina ya rasu 

Innalillahi wa’inna’ilaihirraji’un

Allah ya yima Hon. Bishir Isa Mani tsohon Dan majalisar jaha da ya wakilci karamar hukumar Mani daga shekara ta 1999 zuwa shekara ta 2007 Rasuwa.

Ya rasu ne bayan gajeruwar rashin lafiya.

Za’ayi jana’idar shi da misalin karfe biyar na yammacin yau Litinin, a gidan shi dake garin Mani cikin karamar hukumar Mani.

Allah ya jikanshi ya gafarta mashi yasa Aljanna fiddausi ce Makomar shi, idan ajalinmu yazo Allah yasa mu cika da imani.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: